Bayanai Sun Fito kan Umurnin Tinubu na Maido Tallafi duk da Ana Sayen Fetur a N900
Editan Legit Hausa Ibrahim Yusuf yana da gogewar aikin jarida da rubuce-rubucen adabi sama da shekaru hudu, kuma kwararre ne a kawo rahotannin kasuwanci, siyasa da lamuran yau da kullum. FCT, Abuja - Rahotanni na nuni da cewa kamfanin NNPCL ya samu damar dawo da tallafin man fetur daga fadar shugaban kasa.